Yah 9:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Ai, da makafi ne ku, da ba ku da zunubi. Amma da yake kun ce kuna gani, to, zunubinku ya tabbata.

Yah 9

Yah 9:34-41