Yah 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Lalle hakika, ina gaya muku, wanda bai shiga garken tumaki ta ƙofa ba, amma ya haura ta wani gu, to, shi ɓarawo ne, ɗan fashi kuma.

Yah 10

Yah 10:1-10