Yah 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawa kam, ba su gaskata shi makaho ne a dā ba, ya kuma sami gani, har suka kira iyayen wanda ya sami ganin,

Yah 9

Yah 9:13-24