Yah 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka sāke ce wa makahon, “To, kai fa, me ka gani game da shi, da yake kai ya buɗe wa ido?” Ya ce, “Ai, annabi ne.”

Yah 9

Yah 9:13-21