Yah 6:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rubuce yake cikin littattafan annabawa cewa, ‘Dukkansu Allah ne zai koya musu.’ To, duk wanda ya ji, ya kuma koya wurin Uba, zai zo gare ni.

Yah 6

Yah 6:44-49