Yah 6:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mai iya zuwa wurina, sai dai in Uba wanda ya aiko ni ne ya jawo shi, ni kuwa zan tashe shi a ranar ƙarshe.

Yah 6

Yah 6:37-51