Yah 6:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama nufin Ubana, shi ne duk wanda yake duban Ɗan, yake kuma gaskatawa da shi, yă sami rai madawwani, ni kuma zan tashe shi a ranar ƙarshe.”

Yah 6

Yah 6:39-42