Yah 6:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nufin wanda ya aiko ni kuwa, shi ne kada in yar da kowa daga cikin dukkan waɗanda ya ba ni, sai dai in tashe su a ranar ƙarshe.

Yah 6

Yah 6:34-49