Yah 6:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuwa taron suka ga ba Yesu, ba almajiransa a nan, su ma suka shiga ƙananan jiragen, suka tafi Kafarnahum neman Yesu.

Yah 6

Yah 6:22-28