Yah 6:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai kuwa waɗansu ƙananan jirage daga Tibariya da suka iso kusa da wurin nan da taron suka ci gurasa bayan Ubangiji ya yi godiya.

Yah 6

Yah 6:22-29