Yah 4:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai uban ya gane, daidai lokacin nan ne, Yesu ya ce masa, “Ɗanka a raye yake.” Shi da kansa kuwa ya ba da gaskiya, da jama'ar gidansa duka.

Yah 4

Yah 4:48-54