Yah 4:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tambaye su ainihin lokacin da ya fara samun sauƙi. Suka ce masa, “Jiya da ƙarfe ɗaya na rana zazzaɓin ya sake shi.”

Yah 4

Yah 4:46-54