Yah 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. To, da Ubangiji Yesu ya sani dai Farisiyawa sun ji labari yana samun almajirai, yana kuma yi musu baftisma fiye da Yahaya

2. (ko da yake dai ba Yesu kansa yake yin baftisma ba, almajiransa ne),

Yah 4