Yah 3:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya gaskata da Ɗan, yana da rai madawwami. Wanda ya ƙi bin Ɗan kuwa, ba zai sami rai ba, sai dai fushin Allah ya tabbata a gare shi.”

Yah 3

Yah 3:27-36