Yah 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “Ku zo ku karya kumallo.” Daga cikin almajiran kuwa ba wanda ya yi ƙarfin halin tambayarsa ko shi wane ne, domin sun sani Ubangiji ne.

Yah 21

Yah 21:10-20