Yah 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya hau jirgin, ya jawo tarun gaci, cike da manyan kifaye dari da hamsin da uku. Amma duk da yawansu haka, tarun bai kece ba.

Yah 21

Yah 21:5-20