Yah 20:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsanka nan, ka ji hannuwana. Miƙo hannunka kuma ka sa a kwiɓina. Kada ka zama marar ba da gaskiya, sai dai mai ba da gaskiya.”

Yah 20

Yah 20:23-31