Yah 20:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kwana takwas har wa yau almajiransa na cikin gidan, Toma ma yana nan tare da su, ƙofofi suna kulle, sai ga Yesu ya zo ya tsaya a tsaka, ya ce, “Salama alaikun.”

Yah 20

Yah 20:18-31