Yah 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta yiwo gudu wurin Bitrus da kuma almajirin nan da Yesu yake ƙauna, ta ce musu, “An ɗauke Ubangiji daga kabarin, ba mu kuwa san inda aka sa shi ba.”

Yah 20

Yah 20:1-5