Yah 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a ranar farko ta mako, Maryamu Magadaliya ta je kabarin da asuba, tun da sauran duhu, ta ga an kawar da dutsen daga kabarin.

Yah 20

Yah 20:1-5