Yah 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ta ga mala'iku biyu saye da fararen tufafi a zaune inda dā gawar Yesu take, ɗaga wajen kai, ɗaya kuwa wajen ƙafafu.

Yah 20

Yah 20:8-14