Yah 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maryamu kuwa tana tsaye a bakin kabarin daga waje, tana kuka. Tana cikin kuka sai ta duƙa, ta leƙa kabarin,

Yah 20

Yah 20:1-16