Yah 2:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A rana ta uku sai aka yi bikin aure a Kana ta ƙasar Galili. Uwar Yesu kuwa tana nan,

2. aka kuma gayyaci Yesu da almajiransa.

3. Da ruwan inabi ya gaza, uwar Yesu ta ce masa, “Ba su da sauran ruwan inabi.”

Yah 2