Yah 1:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuma ya ce masa, “Lalle hakika, ina gaya muku, za ku ga sama ta dāre, mala'ikun Allah suna hawa da sauka ga Ɗan Mutum.”

Yah 1

Yah 1:47-51