Yah 19:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai manyan firistocin Yahudawa suka ce wa Bilatus, “Kada ka rubuta ‘Sarkin Yahudawa’, sai dai ka rubuta, ‘A faɗarsa shi ne Sarkin Yahudawa.’ ”

Yah 19

Yah 19:19-31