Yah 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawa da yawa kuwa sun karanta wannan sanarwa, domin wurin da aka gicciye Yesu kusa da birni ne. An kuwa rubuta ta da Yahudanci, da Romanci, da kuma Helenanci.

Yah 19

Yah 19:16-22