Yah 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani daga cikin bayin babban firist, wato dangin wanda Bitrus ya fille wa kunne, ya ce, “Ashe, ban gan ka tare da shi a lambun ba?”

Yah 18

Yah 18:21-30