Yah 18:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, Bitrus kuwa yana tsaye yana jin wuta. Sai suka ce masa, “Anya! Kai ma ba cikin almajiransa kake ba?” Sai ya mūsu ya ce, “A'a, ba na ciki.”

Yah 18

Yah 18:23-26