Yah 18:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me kake tuhumata? Tuhumi waɗanda suka saurare ni a kan abin da na faɗa musu, ai, sun san abin da na faɗa.”

Yah 18

Yah 18:13-26