Yah 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “Ai, na yi wa duniya magana a bayyane, na kuma sha koyarwa a majami'u da Haikali inda Yahudawa duka sukan taru. Ban faɗi kome a ɓoye ba.

Yah 18

Yah 18:11-23