Yah 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Baranyar da yake jiran ƙofar kuwa ta ce wa Bitrus, “Anya! Kai ma ba cikin almajiran mutumin nan kake ba?” Ya ce, “A'a, ba na ciki.”

Yah 18

Yah 18:16-20