Yah 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bitrus kuwa ya tsaya a bakin ƙofa daga waje. Sai ɗaya almajirin da yake sananne ga babban firist ya fita, ya yi magana da wadda take jiran ƙofa, sa'an nan ya shigo da Bitrus.

Yah 18

Yah 18:15-26