Yah 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku tuna da maganar da na yi muku cewa, ‘Bawa ba ya fin ubangijinsa.’ In sun tsananta mini, ku ma za su tsananta muku. Da sun kiyaye maganata, da sai su kiyaye taku ma.

Yah 15

Yah 15:10-27