Yah 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ku na duniya ne da duniya ta so abinta, amma saboda ku ba na duniya ba ne, na kuma zaɓe ku daga duniya, shi ya sa duniya take ƙinku.

Yah 15

Yah 15:10-20