Yah 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Kada ku damu. Ku gaskata da Allah, ku kuma gaskata da ni.

2. A gun Ubana akwai wurin zama da yawa. Da ba haka ne ba, da na faɗa muku, domin zan tafi in shirya muku wuri.

Yah 14