Yah 13:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa ya ce, “Ashe, za ka ba da ranka saboda ni? Lalle hakika, ina gaya maka, kafin zakara ya yi cara, za ka yi musun sanina sau uku.”

Yah 13

Yah 13:31-38