Yah 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da Yesu ya faɗi haka, ya ji nauyi a ransa, ya yi shaida ya ce, “Lalle hakika, ina gaya muku, ɗayanku zai bāshe ni.”

Yah 13

Yah 13:11-23