Yah 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle hakika, ina gaya muku, wanda ya yi na'am da duk wanda na aiko, ya yi na'am da ni ke nan. Wanda ya yi na'am da ni kuwa, to, ya yi na'am da wanda ya aiko ni.”

Yah 13

Yah 13:11-22