Yah 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron Yahudawa mai yawa suka ji labari yana nan, sai suka zo, ba domin Yesu kaɗai ba, har ma don su ga Li'azaru wanda ya tasa daga matattu.

Yah 12

Yah 12:1-17