Yah 12:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai ƙaunar ransa zai rasa shi. Wanda kuwa ya ƙi ransa a duniyan nan, ya kiyaye shi ke nan, har ya zuwa rai madawwami.

Yah 12

Yah 12:21-32