Yah 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle hakika, ina gaya muku, in ba an binne ƙwayar alkama ta mutu ba, za ta zauna ita kaɗai. Amma in ta mutu sai ta hayayyafa.

Yah 12

Yah 12:20-32