Yah 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taron da yake tare da shi sa'ad da ya kira Li'azaru yă fito daga kabari, ya tashe shi daga matattu, su suka riƙa shaidarwa da haka.

Yah 12

Yah 12:7-19