Yah 12:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da fari almajiransa ba su gane abin nan ba, amma bayan an ɗaukaka Yesu, suka tuna abin nan a rubuce yake game da shi, har ma aka yi masa shi.

Yah 12

Yah 12:14-23