Yah 11:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don dā ma, manyan firistoci da Farisiyawa sun yi umarni, cewa kowa ya san inda Yesu yake, ya zo ya faɗa, su kama shi.

Yah 11

Yah 11:51-57