Yah 10:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawa suka amsa suka ce, “Ba don wani aiki nagari za mu jajjefe ka ba, sai don sāɓo, don kai, ga ka mutum, amma kana mai da kanka Allah.”

Yah 10

Yah 10:32-36