Yah 10:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa musu ya ce, “Na nuna muku ayyuka nagari masu yawa daga wurin Uba, a kan wanne a cikinsu za ku jajjefe ni?”

Yah 10

Yah 10:29-36