Yah 10:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa musu ya ce, “Ai, na faɗa muku, ba ku gaskata ba. Ayyukan da nake yi da sunan Ubana, suke shaidata.

Yah 10

Yah 10:18-30