Yah 10:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Yahudawa suka kewaye shi, suka ce masa, “Har yaushe za ka bar mu da shakka? In dai kai ne Almasihun, ka gaya mana a fili.”

Yah 10

Yah 10:17-27