Yah 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa ita ce shaidar Yahaya, wato, sa'ad da Yahudawa suka aiki firistoci da Lawiyawa daga Urushalima su tambaye shi, ko shi wane ne.

Yah 1

Yah 1:16-21