Yah 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi.

Yah 1

Yah 1:8-20